Skip to content
2 Tarihi 34:1-2

Yosiya Ya Fara Mulkinsa na Adalci

2 Tarihi 34:1-2
1
Yosiya yana da shekara goma sha takwas sa’ad da ya zama sarki, ya kuma yi mulki a Urushalima shekara talatin da ɗaya.
2
Ya yi abin da yake daidai a gaban Ubangiji ya kuma yi tafiya a hanyoyin kakansa Dawuda, ba tare da juye dama ko hagu ba.
Settings

Reading style

Typeface

Font size 19px

Reading width 90 chars

Options