Tsallake zuwa abun ciki
2 Tarihi 17:10-11

Ƙasashen Waje Sun Girmama Jehoshaphat

2 Tarihi 17:10-11
10
Tsoron Ubangiji ya kama dukan masarautun ƙasashen da suke kewaye da Yahuda, har ba su yi yaƙi da Yehoshafat ba.
11
Waɗansu Filistiyawa suka kawo wa Yehoshafat kyautai da azurfa a matsayin haraji, Larabawa kuwa suka kawo masa garkuna, raguna dubu bakwai da ɗari bakwai da kuma awaki dubu bakwai da ɗari bakwai.
Settings

Reading Style

Typeface

Font Size 19px

Reading Width 45 chars

Options