Tsallake zuwa abun ciki
1 Yohanna 2:1-2

Almasihu Mai Ba Mu Shawara da Mai Yin Afuwa Saboda Zunubanmu

1 Yohanna 2:1-2
1
’Ya’yana ƙaunatattu, ina rubuta muku wannan ne don kada ku yi zunubi. Amma in wani ya yi zunubi, muna da wani wanda yake magana da Uba don taimakonmu, wato, Yesu Kiristi, Mai Adalci.
2
Shi ne hadayar kafara saboda zunubanmu, kuma ba don namu kaɗai ba amma har ma da zunuban duniya duka.
Settings

Reading Style

Typeface

Font Size 19px

Reading Width 45 chars

Options