Skip to content
1 Korintiyawa 11:1-2

Ku yi koyi da Bulus kamar yadda yake bin Almasihu

1 Korintiyawa 11:1-2
1
Ku bi gurbina, kamar yadda ni nake bin gurbin Kiristi.
2
Ina yabonku saboda kuna tunawa da ni a cikin kowane abu, kuna kuma riƙe da koyarwar, yadda na ba ku.
Settings

Reading style

Typeface

Font size 19px

Reading width 90 chars

Options