Tsallake zuwa abun ciki
1 Tarihi 23:1-2

Dawuda Ya Naɗa Sulemanu Ya Tattara Shugabanni

1 Tarihi 23:1-2
1
Sa’ad da Dawuda ya tsufa yana kuma da cikakken shekaru, ya sa ɗansa Solomon sarki bisa Isra’ila.
2
Ya kuma tattara dukan shugabannin Isra’ila a wuri ɗaya, haka kuma ya yi da firistoci da Lawiyawa.
Settings

Reading Style

Typeface

Font Size 19px

Reading Width 45 chars

Options