Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Zimmah
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Na Gershom su ne, Libni, Yahat, Zimma,
ɗan Etan, ɗan Zimma, ɗan Shimeyi,
Sai waɗannan Lawiyawa suka shiga aiki, daga Kohatawa Mahat ɗan Amasai da Yowel ɗan Azariya. Daga Kabilar Merari, Kish ɗan Abdi da Azariya ɗan Yahallelel. Daga Gershonawa, Yowa ɗan Zimma da Eden ɗan Yowa.