Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Zilthai
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Eliyenai, Zilletai, Eliyel,
Da Dawuda ya tafi Ziklag, waɗannan mutanen Manasse ne suka haɗa kai da shi. Adna, Yozabad, Yediyayel, Mika’ilu, Yozabad, Elihu da Zilletai, shugabannin ƙungiyoyi na dubu a cikin Manasse.