Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Zerahiah
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Uzzi mahaifin Zerahiya, Zerahiya mahaifin Merahiyot,
Bukki, Uzzi, Zerahiya,
ɗan Zerahiya, ɗan Uzzi, ɗan Bukki,
daga Fahat-Mowab, Eliyehoyenai ɗan Zerahiya ne shugaba, tare da shi akwai mutum 200;