Pahathmoab
An kuma san shi da: Pahath-moab
Ayoyin da suka ambaci Pahathmoab
ta Fahat-Mowab (ta wurin Yeshuwa da Yowab) 2,812
daga Fahat-Mowab, Eliyehoyenai ɗan Zerahiya ne shugaba, tare da shi akwai mutum 200;
Daga zuriyar Fahat-Mowab, akwai Adna, Kelal, Benahiya, Ma’asehiya, Mattaniya, Bezalel, Binnuyi, da Manasse.
ta Fahat-Mowab (ta wurin Yeshuwa da Yowab) 2,818