Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Zelzah: A city of Benjamin.

1 aya · 1 fanni

Ayoyi game da A city of Benjamin.

  1. Sa’ad da ka rabu da ni yau, za ka sadu da mutum biyu kusa da kabarin Rahila a Zelza, a yankin Benyamin. Za su ce maka, ‘An sami jakunan da ka fita nema, yanzu haka mahaifinka ya bar damuwa kan jakunan ya koma damuwa a kanka, yana cewa, yaya zan gan ɗana?’