Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Zanoah: 1. A city of western Judah

3 ayoyi · 3 fannoni

Ayoyi game da 1. A city of western Judah

  1. Zanowa, En Gannim, Taffuwa, Enam,

  2. Hanun da mazaunan Zanowa ne suka gyara Ƙofar Kwari. Suka sāke gina ta suka sa ƙofofinta, da sakatunta, da sandunan ƙarfenta a wurarensu. Suka kuma gyara yadi ɗari biyar na katangar har zuwa Ƙofar Juji.

  3. da Zanowa, da Adullam da ƙauyukansu, da Lakish da gonakinta, da kuma Azeka da ƙauyukanta. Saboda haka sun yi zama tun daga Beyersheba har zuwa Kwarin Hinnom.