Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Zabdi: 4. Son of Asaph
Ayoyi game da 4. Son of Asaph
Sai kuma Mattaniya ɗan Mika, ɗan Zabdi, ɗan Asaf, shugaban da yake bi da hidimar godiya da kuma addu’a. Sai Bakbukiya, na biyu a cikin ’yan’uwansa; da Abda ɗan Shammuwa, ɗan Galal, ɗan Yedutun.