Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Winebibber: Jesus falsely accused of being a

2 ayoyi · 1 fanni

Ayoyi game da Jesus falsely accused of being a

  1. Ɗan Mutum ya zo yana ciye-ciye, yana shaye-shaye, sai suka ce, ‘Ga mai haɗama da kuma mashayi, abokin masu karɓar haraji da masu zunubi.’ Amma akan tabbatar da hikima ta wurin ayyukanta.”

  2. Ɗan Mutum ya zo yana ci, yana sha, sai kuka ce, ‘Ga mai yawan ci, mashayi, da kuma abokin masu karɓar haraji da masu zunubi.’