Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Whore: Revenues of, not to be brought to the sanctuary
Ayoyi game da Revenues of, not to be brought to the sanctuary
Kada ku kawo kuɗin a cikin gida Ubangiji Allahnku da aka samu ta wurin karuwanci wanda mace ko namiji ya yi don biyan wani alkawari, domin Ubangiji Allahnku yana ƙyamar su duka.