Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Wheel: Figurative
Ayoyi game da Figurative
Sarki mai hikima yakan gane mugunta; ya hukunta su ba tausayi.
Ka tuna da shi, kafin igiyar azurfa ta katse, ko tasar zinariya ta fashe; kafin tulu yă ragargaje a maɓulɓula, ko guga ta tsinke a rijiya,