Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Weaving: General references

2 ayoyi · 7 fannoni

Ayoyi game da General references

  1. Waɗanda suke aiki da kaɗin auduga za su karai, masu yin lilin mai kyau za su fid da zuciya.

  2. Kamar tentin makiyayi an rushe gidana aka kuma ƙwace ta daga gare ni. Kamar mai saƙa, na nannaɗe rayuwata, ya kuma yanke ni daga sandar saƙa; dare da rana ka kawo ni ga ƙarshe.