Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Vicarious Death: The ram for Isaac
Ayoyi game da The ram for Isaac
Ibrahim ya ɗaga ido, ya duba, sai ya ga rago da ƙahoninsa a kafe a wani ɗan kurmi. Sai Ibrahim ya tafi ya kamo ragon ya miƙa shi hadaya ta ƙonawa a maimakon ɗansa.