Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Uzza: 2. Proprietor of the burial place of Kings Manasseh and Amon
Ayoyi game da 2. Proprietor of the burial place of Kings Manasseh and Amon
Manasse ya huta tare da kakanninsa, aka kuma binne shi a lambun fadansa, lambun Uzza. Sai Amon ɗansa ya gāje shi.
Aka binne shi a kabarinsa a lambun Uzza. Yosiya ɗansa kuma ya gāje shi.