Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Uzza

6 ayoyi · 4 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Manasse ya huta tare da kakanninsa, aka kuma binne shi a lambun fadansa, lambun Uzza. Sai Amon ɗansa ya gāje shi.

  2. Aka binne shi a kabarinsa a lambun Uzza. Yosiya ɗansa kuma ya gāje shi.

  3. Zuriyar Merari su ne, Mali, Libni, Shimeyi, Uzza,

  4. Na’aman, da Ahiya, da Gera. Gera ne shugabansu lokacin da aka kai su bauta, shi ne ya haifi Uzza da Ahilud.

  5. Uzza, Faseya, Besai,

  6. da ta Gazzam, da ta Uzza, da ta Faseya,