Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tubal-Cain: The inventor of edge tools.
Ayoyi game da The inventor of edge tools.
Zilla ma ta haifi ɗa, Tubal-Kayinu, shi ne wanda ya ƙera kowane iri kayan aiki daga tagulla da kuma ƙarfe. ’Yar’uwar Tubal-Kayinu ita ce Na’ama.