Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Trachonitis: A part of the tetrarchy of Philip.
Ayoyi game da A part of the tetrarchy of Philip.
A shekara ta goma sha biyar ta mulkin Kaisar Tiberiyus, a lokacin Buntus Bilatus ne gwamnar Yahudiya, Hiridus kuma yana sarautar Galili, ɗan’uwansa Filibus yana sarautar Ituriya da Tarakunitis, Lisaniyas kuma yana sarautar Abiline.