Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Topaz: In the breastplate

2 ayoyi · 3 fannoni

Ayoyi game da In the breastplate

  1. Sa’an nan ka yi jeri huɗu na duwatsu masu daraja a kansa. A jeri na fari, a sa yakutu, da tofaz, da zumurrudu.

  2. Sa’an nan suka sa jeri huɗu na duwatsu masu daraja a bisansa. A jeri na farko akwai yakutu, da tofaz, da zumurrudu;