Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tire: A headdress.

2 ayoyi · 1 fanni

Ayoyi game da A headdress.

  1. A wannan rana Ubangiji zai ƙwace abin da suke taƙama da shi, mundayensu, ɗankwalin kansu da abin wuyansu,

  2. Ka yi nishi shiru; kada ka yi makoki saboda matacciyar. Ka naɗa rawaninka ka kuma sa takalmanka a ƙafa; kada ka rufe sashen fuskarka daga ƙasa ko ka ci abincin da masu kuka sukan ci.”