Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Theudas: A Jewish insurrectionist.

1 aya · 1 fanni

Ayoyi game da A Jewish insurrectionist.

  1. Kwanan baya, Teyudas ya ɓullo, yana cewa wai shi wani mutum ne, kuma wajen mutane ɗari huɗu suka bi shi. Aka kuwa kashe shi, dukan masu binsa kuwa suka watse, kome ya wargaje.