Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Example of Christ: Being guileless
Ayoyi game da Being guileless
Ga wannan ne aka kira ku, domin Kiristi ya sha wahala dominku, ya bar muku gurbin da ya kamata ku bi.
“Bai taɓa yin laifi ba sam, ba a kuma sami ƙarya a bakinsa ba.”