Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Doctrines of the Gospel: Immorality condemned by

3 ayoyi · 23 fannoni

Ayoyi game da Immorality condemned by

  1. Mun kuma san cewa an yi doka ba domin masu adalci ba sai dai masu tawaye, da marasa biyayya, da marasa bin Allah, da masu zunubi, da marasa tsarkaka, da masu saɓon Allah, da masu kashe iyaye maza da mata, da masu kisankai,

  2. da masu zina da kuma da maza masu kwana da maza, ko mata masu kwana da mata, da masu cinikin bayi da masu ƙarya da kuma masu shaidar ƙarya, da kuma duk wani abin da ya saɓa wa sahihiyar koyarwa,

  3. da take bisa ga bishara mai ɗaukaka ta Allah mai albarka, wadda ya danƙa mini.