Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Comforter, the Holy Spirit: Imparts the love of God

3 ayoyi · 16 fannoni

Ayoyi game da Imparts the love of God

  1. Ba haka kawai ba, amma muna kuma da farin ciki cikin shan wuyanmu, gama mun san cewa shan wuyan nan takan haifi jimiri;

  2. jimiri kuma yakan kawo hali mai kyau; hali mai kyau kuma yakan sa bege.

  3. Bege kuwa ba ya ba mu kunya, domin Allah ya zuba ƙaunarsa a zukatanmu ta wurin Ruhu Mai Tsarkin da ya ba mu.