Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Comforter, the Holy Spirit

3 ayoyi · 16 fannoni

Nemi "The Comforter, the Holy Spirit"

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Ba haka kawai ba, amma muna kuma da farin ciki cikin shan wuyanmu, gama mun san cewa shan wuyan nan takan haifi jimiri;

  2. jimiri kuma yakan kawo hali mai kyau; hali mai kyau kuma yakan sa bege.

  3. Bege kuwa ba ya ba mu kunya, domin Allah ya zuba ƙaunarsa a zukatanmu ta wurin Ruhu Mai Tsarkin da ya ba mu.