Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Blessed

4 ayoyi · 43 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Dawuda ya faɗi haka sa’ad da ya yi magana game da albarkar da aka yi wa mutumin da Allah ya lissafta adalci a gare shi, ba don yă yi ayyuka ba.

  2. “Masu albarka ne waɗanda aka gafarta laifofinsu, waɗanda aka kuma rufe zunubansu.

  3. Mai albarka ne mutumin da Ubangiji ba zai taɓa lissafta zunubansa ba.”

  4. Shin, wannan albarkar a kan masu kaciya ne kawai, ko kuwa har da marasa kaciya ma? Mun sha faɗi cewa an lissafta bangaskiyar Ibrahim adalci ne a gare shi.