Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tabeel: 1. A Persian official in Samaria
Ayoyi game da 1. A Persian official in Samaria
A zamanin Artazerzes sarkin Farisa kuma, sai Bishlam, da Mitredat, da Tabeyel, da sauran abokansu suka rubuta wasiƙa zuwa ga Artazerzes. Aka rubuta wasiƙar da harufan Arameyik, aka kuma fassara ta a yaren Arameyik.