Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tabeel

1 aya · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. A zamanin Artazerzes sarkin Farisa kuma, sai Bishlam, da Mitredat, da Tabeyel, da sauran abokansu suka rubuta wasiƙa zuwa ga Artazerzes. Aka rubuta wasiƙar da harufan Arameyik, aka kuma fassara ta a yaren Arameyik.