Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sukkiims: An African race. Invaded Judah with Shishak.
Ayoyi game da An African race. Invaded Judah with Shishak.
Da kekunan yaƙi dubu ɗaya da ɗari biyu da kuma mahayan dawakai dubu haɗe da mayaƙan Libiyawa, Sukkatawa da kuma Kushawa waɗanda suka wuce ƙidaya suka zo tare da shi daga Masar,