Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Suicide

2 ayoyi · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Ko da sun tona rami kamar zurfin kabari, daga can hannuna zai fitar da su. Ko da sun hau can sama daga can zan sauko da su.

  2. Cikin waɗannan kwanakin mutane za su nemi mutuwa, amma ba za su samu ba; za su yi marmarin mutuwa, amma mutuwa za tă ɓace musu.