Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Substitution: General references

1 aya · 4 fannoni

Ayoyi game da General references

  1. Zai kasance a goshin Haruna, ta haka zai ɗauki kurakuran da ya yiwu Isra’ilawa sun yi cikin miƙa baye-bayensu masu tsarki. Zai kasance a goshin Haruna kullayaumin, domin su zama abin karɓa ga Ubangiji.