Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Stork

4 ayoyi · 4 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. shamuwa, kowane irin jinjimi, katutu da kuma jamage.

  2. A can tsuntsaye suke sheƙunnansu; shamuwa tana da gidanta a itatuwan fir.

  3. Ko shamuwa ta sararin sama ma takan san lokutan da aka tsara mata, kurciya, mashirare da kuma zalɓe sukan lura da lokacin ƙauransu. Amma mutanena ba su san abubuwan da Ubangiji yake bukata ba.

  4. Na ɗaga idona sama, sai ga mata biyu a gabana, iska tana hura fikafikansu! Suna da fikafikai kamar na shamuwa, suka kuma ɗaga kwandon sama.