Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Stacte
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Sa’an nan Ubangiji ya ce wa Musa, “Ka ɗauki kayan yaji mai ƙanshi, resin na gum, da onika, da galbanum, da kuma zallan lubban, duk nauyinsu yă zama daidai.