Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Spider: Web of, figurative of the hope of the hypocrite
Ayoyi game da Web of, figurative of the hope of the hypocrite
Abin da yake dogara a kai ba shi da ƙarfi; abin da yake dogara a kai yanar gizo ce.
Suna ƙyanƙyashe ƙwan kāsā su kuma saƙa yanar gizo-gizo. Duk wanda ya ci ƙwansu zai mutu, kuma sa’ad da ƙwan ya fashe, zai ƙyanƙyashe kububuwa.