Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Spider
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Abin da yake dogara a kai ba shi da ƙarfi; abin da yake dogara a kai yanar gizo ce.
ana iya kama ƙadangare da hannu, duk da haka akan same shi a fadodin sarakuna.
Suna ƙyanƙyashe ƙwan kāsā su kuma saƙa yanar gizo-gizo. Duk wanda ya ci ƙwansu zai mutu, kuma sa’ad da ƙwan ya fashe, zai ƙyanƙyashe kububuwa.