Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Spain

2 ayoyi · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. ina shirin yin haka in na tafi Sifen. Ina fata in ziyarce ku yayinda nake wucewa don ku raka ni can, bayan na ji daɗin zama tare da ku na ɗan lokaci.

  2. Saboda haka in na kammala wannan aiki na kuma tabbata cewa sun karɓi wannan amfani, zan tafi Sifen in kuma ziyarce ku a hanyata.