Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Silversmith: General references
Ayoyi game da General references
Wani maƙerin azurfa, mai suna Demetiriyus wanda yake ƙera siffar ɗakunan tsafin Artemis da azurfa, ba ƙaramin ciniki yake kawo wa mutane masu sana’an nan ba.