Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shuah
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Ta haifa masa Zimran, Yokshan, Medan, Midiyan, Ishbak da Shuwa.
’Ya’yan Ketura maza, ƙwarƙwarar Ibrahim su ne, Zimran, Yokshan, Medan, Midiyan, Ishbak da Shuwa. ’Ya’yan Yokshan maza su ne, Sheba da Dedan.
Kelub, ɗan’uwan Shuha, shi ne mahaifin Mehir, wanda shi ne mahaifin Eshton.