Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shobab

4 ayoyi · 2 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Waɗannan su ne sunayen ’ya’yan da aka haifa masa a can. Shammuwa, Shobab, Natan, Solomon,

  2. Kaleb ɗan Hezron ya haifi yara ta wurin matarsa Azuba (da kuma ta wurin Yeriyot). Waɗannan su ne ’ya’yan Azuba maza. Yesher, Shobab da Ardon.

  3. kuma waɗannan su ne yaran da aka haifa masa a can. Shimeya, Shobab, Natan da Solomon. Waɗannan huɗu ne Bat-shuwa ’yar Ammiyel ta haifa.

  4. Ga sunayen yaran da aka haifa masa a can. Shammuwa, Shobab, Natan, Solomon,