Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sheth

1 aya · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. “Na gan shi, amma ba yanzu ba; na hange shi, amma ba kusa ba. Tauraro zai fito daga Yaƙub; sandan mulki zai fito daga Isra’ila. Zai ragargaje goshin Mowab, kawunan dukan ’ya’yan Set.