Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sheshach: A symbolic name, apparently applied to Babylon.

2 ayoyi · 1 fanni

Ayoyi game da A symbolic name, apparently applied to Babylon.

  1. da kuma dukan sarakunan arewa, nesa da kuma kusa, bi da bi, dukan mulkokin duniya. Bayan dukansu kuma, sai sarkin Sheshak ma yă sha.

  2. “Yadda za a ci Sheshak, taƙamar duniya duka za tă daina! Babilon za tă zama abar ƙyama a cikin al’ummai!