Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shaving: Forbidden to Nazarites

2 ayoyi · 2 fannoni

Ayoyi game da Forbidden to Nazarites

  1. “ ‘A dukan lokacin da yake a kan alkawarin keɓewarsa, reza ba zai taɓa kansa. Dole yă kasance da tsarki har ƙarshen keɓewarsa ga Ubangiji; tilas yă bar gashin kansa yă yi tsawo.

  2. gama za ki yi ciki, ki haifi ɗa. Aska ba za tă taɓa kansa ba, domin yaron zai zama Banazare, keɓaɓɓe ga Allah tun daga haihuwa, shi ne kuwa zai soma ceton Isra’ilawa daga hannuwan Filistiyawa.”