Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shammuah

3 ayoyi · 3 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Waɗannan su ne sunayen ’ya’yan da aka haifa masa a can. Shammuwa, Shobab, Natan, Solomon,

  2. kuma waɗannan su ne yaran da aka haifa masa a can. Shimeya, Shobab, Natan da Solomon. Waɗannan huɗu ne Bat-shuwa ’yar Ammiyel ta haifa.

  3. Ga sunayen yaran da aka haifa masa a can. Shammuwa, Shobab, Natan, Solomon,