Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sardius: In the garden of Eden

1 aya · 4 fannoni

Ayoyi game da In the garden of Eden

  1. Ka kasance a Eden, a lambun Allah; aka yi maka ado da kowane dutse mai daraja, yakutu, tofaz, da zumurrudu, kirisolit, onis da yasfa, saffaya, turkuwoyis da beril. Tsare-tsare da shirye-shiryenka an yi su da zinariya ne; a ranar da aka halicce ka an shirya su.