Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Samgar-Nebo: A prince of Babylon, was at the siege of Jerusalem.
Ayoyi game da A prince of Babylon, was at the siege of Jerusalem.
Sa’an nan dukan fadawan sarkin Babilon suka shiga suka zazzauna a Ƙofar Tsakiya. Wato, Nergal-Sharezer na Samgar-Nebo, Sarsekim wani babban hafsa, Nergal-Sharezer bafade mai girma da dukan sauran fadawan sarkin Babilon.