Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Salmone

1 aya · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Tafiyar ta ɗauki kwanaki da yawa muna yi kaɗan-kaɗan da ƙyar muka iso kusa da gaɓar Kinidus. Da iskar ta hana mu ci gaba, sai muka bi ta bayan tsibirin Kirit ɗaura da Salmone.