Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sabeans: Proverbial drunkards
Ayoyi game da Proverbial drunkards
“Surutun taron mutane marasa kula suna kewaye da ita; aka kawo Sabenawa daga hamada tare da mutane daga mashaya, suka sa mundaye a hannuwan macen da kuma ’yar’uwarta suka kuma sa rawani masu kyau a kawunansu.